[ { "title": "ka buɗe idanunsa domin ya gani", "body": "Elisha yana rokon cewa bawansa na iya ganin abubuwan da wasu mutane ba za su iya gani ba, wato dawakai da karusai na wuta da ke kewaye da su. AT: \"sa shi iya gani\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Kuma ya gani, duba", "body": "\"kama yana gani. Abinda ya gani shine\"" }, { "title": "Duba", "body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n" }, { "title": "dutsen na cike da dawakai ", "body": "\"gefen tsaunin na rufe da dawakai\"" }, { "title": "kewaye da Elesha", "body": "Wannan na nufin birnin da Elisha ke zama. AT: \"kewaye da birnin da Elisha ke zama\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "waɗannan mutanen ", "body": "Wannan na mufin sojojin Aramiya." }, { "title": "ka sauko masu da makanta", "body": "\"Ka sanya mutanen nan su makance!\" Wannan yana nuna Yahweh ne wanda yasa basu iya gani sosai." }, { "title": "Ba wannan ba ce hanyar, ba kuma wannan ba ne birnin", "body": "Elisha ya rikitar da Aramiyawa ta hanyar gaya musu cewa ba su shiga garin da suke nema ba. AT: \"Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma wannan garin da kuke nema ba\" (Duba: figs_explicit)" } ]