ha_2ki_tn_l3/06/04.txt

18 lines
675 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Elisha ya tafi da annabawan saran itatuwa."
},
{
"title": "kan gatarin ya faɗa a cikin ruwa",
"body": "Kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. Wannan na nufin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: \"kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa.\""
},
{
"title": "Waiyo",
"body": "Mutumin ya fadi hakan ne don nuna cewa ya fusata da takaici. Idan kuna da wata hanyar da za ku iya bayyana waɗannan motsin zuciyarku a yarenku, zaku iya amfani da shi anan. "
},
{
"title": "aro shi aka yi",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Na aro shi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]