[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Elisha ya tafi da annabawan saran itatuwa." }, { "title": "kan gatarin ya faɗa a cikin ruwa", "body": "Kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. Wannan na nufin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: \"kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa.\"" }, { "title": "Waiyo", "body": "Mutumin ya fadi hakan ne don nuna cewa ya fusata da takaici. Idan kuna da wata hanyar da za ku iya bayyana waɗannan motsin zuciyarku a yarenku, zaku iya amfani da shi anan. " }, { "title": "aro shi aka yi", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Na aro shi\" (Duba: figs_activepassive)" } ]