ha_2ki_tn_l3/05/20.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya yi tafiya",
"body": "\"Na'man ya tafi\""
},
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalmar anyi amfani da ita a ja hankalin wani ga abinda za a ce a gaba. AT: \"Saurara\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya",
"body": "\"ya bar Na'aman mutumin Aremiya haka kawai\""
},
{
"title": "ta wurin rashin karɓa",
"body": "\"saboda bai karɓa ba\""
},
{
"title": "daga hannunsa",
"body": "Anan ana nufin Na'aman da hannunsa don ƙarfafa aikin bayarwa. AT: \"daga gare shi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh yana raye",
"body": "Anan Gehazi ya gwada tabbacin cewa Yahweh yana da rai da tabbacin abin da ya yanke shawarar yi. Wannan wata hanya ce ta cika\nalkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh, Na yi alkawari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ina roƙo ka ba su jaka biyu na zinariya, da kayan alfarma guda biyu.''",
"body": "Gehazi yana roƙon Na'aman ya ba shi waɗannan abubuwan domin ya ɗauke su ya ba wa annabawan. AT: \"Ina roƙo ka ka ba ni gwanin zango da wasu tufafi biyu na ba su\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "awo na zinariya",
"body": "Za a iya rubuta wannan da ma'auni na zamani. AT: \"kilogiram 34 na zinariya\" (Duba: translate_bweight)"
}
]