[ { "title": "ya yi tafiya", "body": "\"Na'man ya tafi\"" }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar anyi amfani da ita a ja hankalin wani ga abinda za a ce a gaba. AT: \"Saurara\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya", "body": "\"ya bar Na'aman mutumin Aremiya haka kawai\"" }, { "title": "ta wurin rashin karɓa", "body": "\"saboda bai karɓa ba\"" }, { "title": "daga hannunsa", "body": "Anan ana nufin Na'aman da hannunsa don ƙarfafa aikin bayarwa. AT: \"daga gare shi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Muddin Yahweh yana raye", "body": "Anan Gehazi ya gwada tabbacin cewa Yahweh yana da rai da tabbacin abin da ya yanke shawarar yi. Wannan wata hanya ce ta cika\nalkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh, Na yi alkawari\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "Ina roƙo ka ba su jaka biyu na zinariya, da kayan alfarma guda biyu.''", "body": "Gehazi yana roƙon Na'aman ya ba shi waɗannan abubuwan domin ya ɗauke su ya ba wa annabawan. AT: \"Ina roƙo ka ka ba ni gwanin zango da wasu tufafi biyu na ba su\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "awo na zinariya", "body": "Za a iya rubuta wannan da ma'auni na zamani. AT: \"kilogiram 34 na zinariya\" (Duba: translate_bweight)" } ]