ha_2ki_tn_l3/05/03.txt

10 lines
232 B
Plaintext

[
{
"title": "yarinyar ta ce shugabarta",
"body": "Yarinyar daga Isra'ila, wadda sojojin Aremiya suka ɗauko, ta yi magana da matar Na'aman."
},
{
"title": "shugabana",
"body": "A nan \"shugabana\" na nufin Na'aman."
}
]