[ { "title": "yarinyar ta ce shugabarta", "body": "Yarinyar daga Isra'ila, wadda sojojin Aremiya suka É—auko, ta yi magana da matar Na'aman." }, { "title": "shugabana", "body": "A nan \"shugabana\" na nufin Na'aman." } ]