ha_2ki_tn_l3/04/42.txt

30 lines
942 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba'al Shalisha",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "curi ashirin",
"body": "\"curi 20\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "daga sabon girbi",
"body": "\"da aka yi da hatsi na sabon girbi\""
},
{
"title": "sababbin zangankun hatsi",
"body": "\"sabon kan hatsi.\" Wannan na nufin hatsi sabon girbi. "
},
{
"title": "'Ƙaƙa zamu ba da wannan ga mutane ɗari?",
"body": "Mutumin yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa wannan bai isa gurasar da za a ciyar da mutum dari ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Wannan bai isa ya ciyar da mutum ɗari ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "mazaje ɗari",
"body": "\"mazaje 100\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "maganar Yahweh",
"body": "Anan ana kiran Yahweh da abin da ya faɗa. Wannan kalmar tana nuni ne ga Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]