[ { "title": "Ba'al Shalisha", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "curi ashirin", "body": "\"curi 20\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "daga sabon girbi", "body": "\"da aka yi da hatsi na sabon girbi\"" }, { "title": "sababbin zangankun hatsi", "body": "\"sabon kan hatsi.\" Wannan na nufin hatsi sabon girbi. " }, { "title": "'Ƙaƙa zamu ba da wannan ga mutane ɗari?", "body": "Mutumin yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa wannan bai isa gurasar da za a ciyar da mutum dari ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Wannan bai isa ya ciyar da mutum ɗari ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "mazaje ɗari", "body": "\"mazaje 100\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "maganar Yahweh", "body": "Anan ana kiran Yahweh da abin da ya faɗa. Wannan kalmar tana nuni ne ga Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" } ]