ha_2ki_tn_l3/04/10.txt

10 lines
223 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Mata mai muhimmanci ta ci gaba da magana da mai gidanta game da Elisha."
},
{
"title": "Sai mu",
"body": "A nan \"mu\" na nufin mata mai muhimmanci da mai gidanta."
}
]