[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Mata mai muhimmanci ta ci gaba da magana da mai gidanta game da Elisha." }, { "title": "Sai mu", "body": "A nan \"mu\" na nufin mata mai muhimmanci da mai gidanta." } ]