ha_2ki_tn_l3/03/26.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sarki Mesha",
"body": "Fassara sunan wannan sarkin kamar yadda kayi a 2 Sarakuna 3:4."
},
{
"title": "ya ga ya yi rashin nasara",
"body": "\"ya ga an ci sojojinsa\""
},
{
"title": "masu takkuba ɗari bakwai",
"body": "\"masu takkuba 700\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "masu takkuba",
"body": "sojojin da suke yaƙi da takkubi"
},
{
"title": "karya ta",
"body": "\"tilasta musu hanya.\" Akwai sojoji da yawa da suke yaƙi a fagen fama wanda hakan ya sa ya zama da wuya a motsa duk da cewa taron. "
},
{
"title": "miƙa shi a matsayin baiko na ƙonawa",
"body": "Sarki Mesha ya ƙone ɗansa da wuta har ya mutu. Ya yi wannan don miƙa wa Kemosh, gunkin Mowab."
},
{
"title": "Don haka akwai fushi mai tsanani gãba da Isra'ila",
"body": "Anan ana iya bayyana kalmar \"fushi\" azaman fi'ili. Akwai hanyoyi biyu don wanda ya yi fushi a nan: 1) Sojojin Mowab. AT: \"Don haka\nsojojin Mowab sun yi fushi da Isra'ila sosai\" ko 2) Allah. AT: \"Saboda haka Allah ya yi fushi da Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]