[ { "title": "Sarki Mesha", "body": "Fassara sunan wannan sarkin kamar yadda kayi a 2 Sarakuna 3:4." }, { "title": "ya ga ya yi rashin nasara", "body": "\"ya ga an ci sojojinsa\"" }, { "title": "masu takkuba ɗari bakwai", "body": "\"masu takkuba 700\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "masu takkuba", "body": "sojojin da suke yaƙi da takkubi" }, { "title": "karya ta", "body": "\"tilasta musu hanya.\" Akwai sojoji da yawa da suke yaƙi a fagen fama wanda hakan ya sa ya zama da wuya a motsa duk da cewa taron. " }, { "title": "miƙa shi a matsayin baiko na ƙonawa", "body": "Sarki Mesha ya ƙone ɗansa da wuta har ya mutu. Ya yi wannan don miƙa wa Kemosh, gunkin Mowab." }, { "title": "Don haka akwai fushi mai tsanani gãba da Isra'ila", "body": "Anan ana iya bayyana kalmar \"fushi\" azaman fi'ili. Akwai hanyoyi biyu don wanda ya yi fushi a nan: 1) Sojojin Mowab. AT: \"Don haka\nsojojin Mowab sun yi fushi da Isra'ila sosai\" ko 2) Allah. AT: \"Saboda haka Allah ya yi fushi da Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]