ha_2ki_tn_l3/03/21.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da sojojin Mowab waɗanda ke shirin haɗuwa da sarakunan ukun da rundunarsu a yaƙi. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "duk waɗanda kan iya ɗaukar makami",
"body": "Anan \"makamai\" yana wakiltar iyawar yin yaƙi. AT: \"duk mazan da zasu iya yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sarakuna sun zo",
"body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana nufin duka sarakuna da sojojinsu. AT: \"sarakuna sun zo da rundunansu\" ko \"sarakuna da sojojinsu sun zo\"\n(Duba: figs_synecdoche) "
},
{
"title": "ya zama ja kamar jini",
"body": "Wannan yana gwada kamannin jan ruwa zuwa launi da jini. AT: \"ya yi ja kamar jini\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "don haka yanzu, Mowabawa",
"body": "Sojojin suna kiran kansu a nan \"Mowab.\" AT: \"Sojojin Mowab\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "mu kwashe ganimar ",
"body": "\"sace kayansu.\" Bayan dakaru sun ci nasara a kan abokan gabansu, za su washe garuruwansu ta hanyar washe duk abin da ya rage da muhimmanci. "
}
]