[ { "title": "Yanzu", "body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da sojojin Mowab waɗanda ke shirin haɗuwa da sarakunan ukun da rundunarsu a yaƙi. (Duba: writing_background)" }, { "title": "duk waɗanda kan iya ɗaukar makami", "body": "Anan \"makamai\" yana wakiltar iyawar yin yaƙi. AT: \"duk mazan da zasu iya yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "sarakuna sun zo", "body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana nufin duka sarakuna da sojojinsu. AT: \"sarakuna sun zo da rundunansu\" ko \"sarakuna da sojojinsu sun zo\"\n(Duba: figs_synecdoche) " }, { "title": "ya zama ja kamar jini", "body": "Wannan yana gwada kamannin jan ruwa zuwa launi da jini. AT: \"ya yi ja kamar jini\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "don haka yanzu, Mowabawa", "body": "Sojojin suna kiran kansu a nan \"Mowab.\" AT: \"Sojojin Mowab\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "mu kwashe ganimar ", "body": "\"sace kayansu.\" Bayan dakaru sun ci nasara a kan abokan gabansu, za su washe garuruwansu ta hanyar washe duk abin da ya rage da muhimmanci. " } ]