ha_2ki_tn_l3/03/07.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Sarki Yoram ya ci gaba da yin magana da sarki Yehoshafat."
},
{
"title": "Ko za ka tafi tare da ni yaƙi gãba da Mowab?'",
"body": "Kalmar \"ka\" na nufin Yehoshafat, amma ma nan nufin shi da sojojinsa. Anan \"Mowab\" na nufin \"sojojin Mowab\" AT: \"Kai da sojojinka za ku bini mu yi yaƙi gãba da sojojin Mowab?\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Zan je",
"body": "Yehoshafat yana cewa shi da sojojinsa za su yi yaƙi da sarki Yoram gãba da Mowab. AT: \"za mu tafi da kai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ni ma kamar ka ne, mutanena kuma kamar mutanenka ne, dawakaina kamar dawakanka ne.",
"body": "Yehoshafat na gaya wa Yoram ya yi amfani da shi, mutanen sa, da sojojinsa don biyan buƙatunsa. Ya yi wannan maganar kamar su na Yoram ne. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"Mu na a shirye muyi dukkan abinda ka ke son muyi. Sojojina da dawakaina a shirye suke su taimakeka\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "'Ta hanyar jejin Idom",
"body": "\"shiga ta cikin jejin Idom\""
}
]