ha_2ki_tn_l3/02/13.txt

10 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "'Ina Yahweh, Allah na Iliya?",
"body": "Elisha na tambaya ko Yahweh na tare da shi kamar yadda ya kasance da Iliya. AT: \"Yahweh, Allahn Iliya ko kana tare da ni?\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya rabu biyu ta kowanne gefe sai Elisha ya ƙetare.",
"body": "Rafin ya rabu biyusain Elisha ya yi tafiya zuwa ɗaya gefen akan sandararriyar ƙasa, yadda ya yi lokacin da yana tare da Iliya. "
}
]