[ { "title": "'Ina Yahweh, Allah na Iliya?", "body": "Elisha na tambaya ko Yahweh na tare da shi kamar yadda ya kasance da Iliya. AT: \"Yahweh, Allahn Iliya ko kana tare da ni?\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ya rabu biyu ta kowanne gefe sai Elisha ya ƙetare.", "body": "Rafin ya rabu biyusain Elisha ya yi tafiya zuwa ɗaya gefen akan sandararriyar ƙasa, yadda ya yi lokacin da yana tare da Iliya. " } ]