ha_2ki_tn_l3/02/11.txt

22 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"duba\" a nan na jijjiga mu ma maida hankali ga bayani na bammamaki da zai biyo baya."
},
{
"title": "karusai na wuta da dawakai na wuta",
"body": "A nan kalmar \"na wuta\" na nufin suna kewaye da wuta. AT: \"karusai kewaye da wuta dawakai na wuta na ja\" (Duba: figs_possession)"
},
{
"title": "ya tafi sama ta guguwa",
"body": "\"an ɗauke shi zuwa sama ta guguwa.\" "
},
{
"title": "Baba na, baba na",
"body": "Elisha yana kiran Iliya shugabansa mai mutuntawa."
},
{
"title": "keta su biyu.",
"body": "Mutane za su iya keta kayansu alamar bakin ciki ko makoki AT: \"keta su kashi biyu ya nuna ɓacin ransa\" (Duba: translate_symaction)"
}
]