[ { "title": "Duba", "body": "Kalmar \"duba\" a nan na jijjiga mu ma maida hankali ga bayani na bammamaki da zai biyo baya." }, { "title": "karusai na wuta da dawakai na wuta", "body": "A nan kalmar \"na wuta\" na nufin suna kewaye da wuta. AT: \"karusai kewaye da wuta dawakai na wuta na ja\" (Duba: figs_possession)" }, { "title": "ya tafi sama ta guguwa", "body": "\"an ɗauke shi zuwa sama ta guguwa.\" " }, { "title": "Baba na, baba na", "body": "Elisha yana kiran Iliya shugabansa mai mutuntawa." }, { "title": "keta su biyu.", "body": "Mutane za su iya keta kayansu alamar bakin ciki ko makoki AT: \"keta su kashi biyu ya nuna ɓacin ransa\" (Duba: translate_symaction)" } ]