ha_2ki_tn_l3/01/17.txt

14 lines
651 B
Plaintext

[
{
"title": "maganar Yahweh wadda Iliya ya furta",
"body": "\"abinda Yahweh ya faɗa wa Iliya cewa Iliya ya faɗi\""
},
{
"title": "a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat sarkin Yahuda",
"body": "Wannan ya nuna lokacin da Yehoram ya fara mulkida ya nuna loƙutan da sarkin Yahuda ya yi mulki. AT: \"a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat yake sarautar Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_nominal)"
},
{
"title": "ba su na a rubuce ba ... Isra'ila",
"body": "Za a iya wanna tambaya azaman wata sanarwa ko a ckin tsari mai aiki. AT: \"an rubuta su ... Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
}
]