[ { "title": "maganar Yahweh wadda Iliya ya furta", "body": "\"abinda Yahweh ya faɗa wa Iliya cewa Iliya ya faɗi\"" }, { "title": "a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat sarkin Yahuda", "body": "Wannan ya nuna lokacin da Yehoram ya fara mulkida ya nuna loƙutan da sarkin Yahuda ya yi mulki. AT: \"a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat yake sarautar Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_nominal)" }, { "title": "ba su na a rubuce ba ... Isra'ila", "body": "Za a iya wanna tambaya azaman wata sanarwa ko a ckin tsari mai aiki. AT: \"an rubuta su ... Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)" } ]