ha_2ki_tn_l3/06/32.txt

54 lines
3.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sai sarki ya aika manzo ya zo wurinsa,",
"body": "\"Kasancewa a gaban sarki\" yana nufin kasancewa ɗaya daga cikin bayinsa. AT: \"Sarkin Isra'ila ya aiki ɗaya daga cikin bayinsa a matsayin manzo\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "amma da manzon ya zo wurin Elisha, sai ya ce da dattawan",
"body": "Anan Elisha yana magana da dattawan tun kafin manzan sarki ya iso. AT: \"lokacin da manzon ya kusan isa, sai Elisha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Dubi yadda wannan ɗan mai kisan kai ya aika a sare mani kai?",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya jawo hankali ga manzannin da kuma zagi sarki. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Duba, wannan ɗan mai kisan kai ya aiko wani ya cire mini kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ɗan mai kisan",
"body": "Wannan yana nuna cewa sarkin Isra'ila yana da halayen mai kisan kai. AT: \"wannan mutumin da ya yi kama da mai kisan kai\" ko \"wannan mai\nkisan kai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya aiko",
"body": "An fahimci cewa ya aiko da mutum. Watau fassarar: \"ya aika wani zuwa\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "a ɗauke mani kai",
"body": "Wannan yana nufin fille kansa. AT: \"a datse kaina\" ko \"a fille kaina\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Duba, yaushe",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan kalma a nan don jawo hankalin dattijon game da abin da ya faɗi. AT: \"Saurari abin da nake so kuyi: yaushe\" "
},
{
"title": "kulle ƙofar a hana masa shiga",
"body": "Idan an kulle kofa ga wani yana nufin yana rufe kuma ba za su shiga ta ciki ba. AT: \"kulle ƙofar don kada ya shiga\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ashe ba ƙarar sawun mai gidansa na biye da shi ba?",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don tabbatar wa dattawan cewa sarki ba ya zuwa kusa da shi. Wannan tambaya ana iya rubuta ta azaman bayani. AT: \"Sautin ƙafafun maigidansa yana hannun dama.\" ko kuma \"Sarki zai zo da wuri bayan ya dawo.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ga shi, ɗan saƙon",
"body": "Kalmar \"ga shi\" na jijjiga zuwan ɗan saƙon."
},
{
"title": "ɗan saƙon ya sauko ya zo wurinsa",
"body": "An Izalar ya iso, sarki kuma kamar yadda Elisha ya faɗa zai yi. Kalmomin \"sun\nsauko gare shi\" yana nufin cewa sun isa wurin da yake. Watau fassarar: \"manzo\nda sarki sun iso\"Dan saƙon ya iso, sarkin shi ma ya iso. Maganar \"sauko wurinsa\" na nufin sun iso inda yake. AT: \"ɗan saƙon da sarkin sun iso\" (Duba: figs_explicit da figs_idiom)"
},
{
"title": "duba, matsala",
"body": "\"sosai, wannan matsala.\" Kalmar \"Duba\" anan ya ƙara jaddada abin da ya biyo baya. Maganar na nufin \"wannan matsala\" na nufin Yunwa a Samariya da wahala da ya kawo."
},
{
"title": "Don me kuma zan ƙara jiran Yahweh?\"\n",
"body": "Sarkin ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa bai yarda Yahweh zai iya taimakansu. za aiya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"don me zan yi ta jiran Yahweh ya taimakemu?\" ko \"ba zan ci gaba da jiran taimako daga wurin Yahweh ba!\" (Duba: figs_explicit da figs_rquestion)"
}
]