Wed Sep 09 2020 14:57:52 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-09 14:59:42 +01:00
parent 97940f58ff
commit ad19944414
1 changed files with 2 additions and 2 deletions

View File

@ -5,11 +5,11 @@
},
{
"title": "amma da manzon ya zo wurin Elisha, sai ya ce da dattawan",
"body": "Anan Elisha yana magana da dattawan tun kafin manzan sarki ya iso. AT: \"lokacin da manzon ya kusan isa, sai Elisha ya ce wa dattawan\" A nan Elesha na magana da dattawan a gaban sarki sai ga ɗan saƙo. AT: \"lokacin da ɗan saƙo ya kusa isowa, Elesha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Anan Elisha yana magana da dattawan tun kafin manzan sarki ya iso. AT: \"lokacin da manzon ya kusan isa, sai Elisha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Dubi yadda wannan ɗan mai kisan kai ya aika a sare mani kai?",
"body": "Elesha ya yi amfani da tambaya ya ja hankalin ɗan saƙon sarki ya kuma zagi sarki. Wannan za a iya sa shi a matsayin bayani. AT: \"Duba, wanna ɗan mai kisan kai ya aikio a cire min kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya jawo hankali ga manzannin da kuma zagi sarki. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Duba, wannan ɗan mai kisan kai ya aiko wani ya cire mini kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ɗan mai kisan",