ha_2ki_tn_l3/03/01.txt

30 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta goma sha takwas ta Yohoshafat sarkin Yahuda",
"body": "Wannan na nuna lokacin da Yoram ya fara mulki an fara da tsawon lokacin da sarli mai mulki ya yi. AT: \"a shekara ta goma sha takwas d Yehoshafat ya yi yana mulki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara ta goma sha takwas",
"body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "Yoram ɗan Ahab",
"body": "Wasu loƙuta wannan mutumin ana kiransa \"Yehoram.\" Wannan ba mutum ɗaya bane da wanda aka yi maganarsa a 1:17 mai suna \"Yehoram.\""
},
{
"title": "Ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "wannan mara muhimmanci ne \"mugunta\" \"Fuskar\" Yahweh na nufin tunaninsa. AT: \"ya yi abubuwan da Yahweh ke gani mugunta ne\" ko \"ya yi abin da Yahweh ya ga muntane\" (Duba: figs_nominaladj da figs_metonymy)"
},
{
"title": "amma ba kamar mahaifinsa da mahaifiyarsa",
"body": "Wannan nuna irin muguntar da ya yi amma bai kai mahaifansa. AT: \"amma bai yi mugunta kamar muguntar da mahaifinsa da mahaifiyar sa suka yi\" (UDB) (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kawar da masujadar Ba'al ",
"body": "Masujadar ana amfani da ita wajen yi wa Ba'al sujada ko da yake ba'a san yadda take ba"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]