"body": "Wannan na nuna lokacin da Yoram ya fara mulki an fara da tsawon lokacin da sarli mai mulki ya yi. AT: \"a shekara ta goma sha takwas d Yehoshafat ya yi yana mulki\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "wannan mara muhimmanci ne \"mugunta\" \"Fuskar\" Yahweh na nufin tunaninsa. AT: \"ya yi abubuwan da Yahweh ke gani mugunta ne\" ko \"ya yi abin da Yahweh ya ga muntane\" (Duba: figs_nominaladj da figs_metonymy)"