741 B
741 B
pasto, pastoci
Ma'ana
Wannan kalma "pasto" ɗaya take da "makiyayi". Sunan matsayi ne da ake naɗa wa mutumin da shi ne shugaban addini na ƙungiyar masu bada gaskiya.
- A cikin dukkan juyin Turanci na Littafi Mai Tsarki, an ambaci "pasto" sau ɗaya tak ne, a cikin Littafin Afisawa. Kalma guda ce an kuma fassarata "makiyayi" a wurin.
- A wasu yaren, kalmar nan "pasto" ɗaya take da kalmar nan "makiyayi."
Shawarwarin Fassara:
- Zai fi kyau a fassara wannan kalma haka "makiyayi" a harshen masu juyi.
- Wasu hanyoyin fassara wannan magana zai haɗa da waɗannan maganganu "shugaban ruhaniya" ko "makiyayin Kiristoci shugaba."
(Hakanan duba: makiyayi, tumaki)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Afisawa 04:11-13