ha_psa_tq_l2/33/04.txt

18 lines
501 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta maganar Yahweh dada ayyukansa?",
"body": "Maganar Yahweh dai-dai kuma dukkan abin da ya aikata mai adalci ne."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yake so?",
"body": "Yahweh ya son adalci da masu gaskiya."
},
{
"title": "Mene ne a ka yi da maganar Allah?",
"body": "An hallici sammai daga maganar Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne an halitta daga numfashin bakin Yahweh?",
"body": "Dukkan taurari sun kasance ne ta numfashin bakin Yahweh."
}
]