[ { "title": "Yaya marubucin ya kwatanta maganar Yahweh dada ayyukansa?", "body": "Maganar Yahweh dai-dai kuma dukkan abin da ya aikata mai adalci ne." }, { "title": "Mene ne Yahweh yake so?", "body": "Yahweh ya son adalci da masu gaskiya." }, { "title": "Mene ne a ka yi da maganar Allah?", "body": "An hallici sammai daga maganar Yahweh." }, { "title": "Mene ne an halitta daga numfashin bakin Yahweh?", "body": "Dukkan taurari sun kasance ne ta numfashin bakin Yahweh." } ]