ha_psa_tq_l2/33/01.txt

10 lines
270 B
Plaintext

[
{
"title": "Cikin wane ne marubucin yace masu adlaci zasu yi murna?",
"body": "Murna masu adalci na cikin yahweh."
},
{
"title": "Da wanne kayan waƙa ne marubucin yace za a yi godiya ga Yahweh?",
"body": "Marubucin yace za a ba wa Yahweh godiya molo."
}
]