[ { "title": "Cikin wane ne marubucin yace masu adlaci zasu yi murna?", "body": "Murna masu adalci na cikin yahweh." }, { "title": "Da wanne kayan waƙa ne marubucin yace za a yi godiya ga Yahweh?", "body": "Marubucin yace za a ba wa Yahweh godiya molo." } ]