ha_psa_tq_l2/07/01.txt

14 lines
375 B
Plaintext

[
{
"title": "A wurin wa ne Dauda sannun mafaka?",
"body": "Dauda na sannun mafaka a wurin Yahweh Allahnsa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh yayi?",
"body": "Dauda ya rokan Yahweh ya cece shi daga masu neman shi, kuma ya kwace shi."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh kadai zai iya yi wa Dauda?",
"body": "Yahweh ne kadai zai iya tsire Dauda."
}
]