[ { "title": "A wurin wa ne Dauda sannun mafaka?", "body": "Dauda na sannun mafaka a wurin Yahweh Allahnsa." }, { "title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh yayi?", "body": "Dauda ya rokan Yahweh ya cece shi daga masu neman shi, kuma ya kwace shi." }, { "title": "Mene ne Yahweh kadai zai iya yi wa Dauda?", "body": "Yahweh ne kadai zai iya tsire Dauda." } ]