ha_psa_tq_l2/05/11.txt

10 lines
291 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me wadanda suke fake cikin Allah za su yi ihun farinciki?",
"body": "Suyi ihun farinciki domin Allah ya kare su."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu aminci?",
"body": "Yahweh zai albarkaci masu aminci kuma ya kewaye su da yardar sa kamar garkuwa."
}
]