[ { "title": "Don me wadanda suke fake cikin Allah za su yi ihun farinciki?", "body": "Suyi ihun farinciki domin Allah ya kare su." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu aminci?", "body": "Yahweh zai albarkaci masu aminci kuma ya kewaye su da yardar sa kamar garkuwa." } ]