ha_psa_tq_l2/04/06.txt

18 lines
550 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mutane masu yawa za su ce?",
"body": "Za su ce, \"wa zai nuna mana abu mai kyau?\""
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roka Yahweh ya daga?",
"body": "Ya roki Yahweh ya daga hasken fuskarsa a kan su."
},
{
"title": "Me Yehweh ya ba wa zuciyar Dauda?",
"body": "Yahweh ya ba zuciyarsa farinciki fiye da na wadanda ke da wadatar hatsi da sabon ruwan inabi."
},
{
"title": "Wa yake kiyaye Dauda cikin lafiya lokacin da ya kwnata barci cikin salama?",
"body": "Yahweh ne kadai ke kiyaye Dauda cikin lafiya."
}
]