[ { "title": "Mene ne mutane masu yawa za su ce?", "body": "Za su ce, \"wa zai nuna mana abu mai kyau?\"" }, { "title": "Mene ne Dauda ya roka Yahweh ya daga?", "body": "Ya roki Yahweh ya daga hasken fuskarsa a kan su." }, { "title": "Me Yehweh ya ba wa zuciyar Dauda?", "body": "Yahweh ya ba zuciyarsa farinciki fiye da na wadanda ke da wadatar hatsi da sabon ruwan inabi." }, { "title": "Wa yake kiyaye Dauda cikin lafiya lokacin da ya kwnata barci cikin salama?", "body": "Yahweh ne kadai ke kiyaye Dauda cikin lafiya." } ]