ha_psa_tq_l2/71/08.txt

10 lines
316 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ke yi da bakin dukkan rana?",
"body": "Bakinsa zai cika da yabonka da ɗaukakarka dukkan yini."
},
{
"title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah kada yayi lokacin da marubucin ya tsufa kuma ƙarfin sa sun kare?",
"body": "Ya roƙi Yahweh kada ya manta ko ya yashe shi."
}
]