[ { "title": "Menene marubucin ke yi da bakin dukkan rana?", "body": "Bakinsa zai cika da yabonka da ɗaukakarka dukkan yini." }, { "title": "Mene ne marubucin ya roƙi Allah kada yayi lokacin da marubucin ya tsufa kuma ƙarfin sa sun kare?", "body": "Ya roƙi Yahweh kada ya manta ko ya yashe shi." } ]