ha_psa_tq_l2/16/05.txt

6 lines
188 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?",
"body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wuraren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi."
}
]