[ { "title": "Mene ne Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?", "body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wuraren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi." } ]