ha_psa_tq_l2/45/01.txt

10 lines
317 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne maruɓucin zai karanta ƙarfi?",
"body": "Zai karanta kalmomin da ya harhaɗo wa sarki da ƙarfi."
},
{
"title": "Yaya maruɓucin ya kwatanta sarkin?",
"body": "Sarkin ya fi 'ya'yan yan Adam kyau, an zuba alheri a leɓunansa, saboda haka mun san Allah ya albarkaceka har abada."
}
]