[ { "title": "Mene ne maruɓucin zai karanta ƙarfi?", "body": "Zai karanta kalmomin da ya harhaɗo wa sarki da ƙarfi." }, { "title": "Yaya maruɓucin ya kwatanta sarkin?", "body": "Sarkin ya fi 'ya'yan yan Adam kyau, an zuba alheri a leɓunansa, saboda haka mun san Allah ya albarkaceka har abada." } ]