ha_psa_tq_l2/80/12.txt

10 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru tun da garun kurangan ta rushe?",
"body": "Dukkan masu wucewa ta hanyar zasu tsinki 'ya'yanta."
},
{
"title": "Mene ne aladu da namomin jeji za su yi wa kurangan?",
"body": "Aladu sun bata ta kuma namomin jeji sun yi kiwo cikin ta."
}
]