[ { "title": "Mene ne ya faru tun da garun kurangan ta rushe?", "body": "Dukkan masu wucewa ta hanyar zasu tsinki 'ya'yanta." }, { "title": "Mene ne aladu da namomin jeji za su yi wa kurangan?", "body": "Aladu sun bata ta kuma namomin jeji sun yi kiwo cikin ta." } ]