ha_psa_tq_l2/46/08.txt

6 lines
196 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yayi wa yaƙe-yaƙe?",
"body": "Ya sa yaƙe-yaƙe sun ƙare har zuwa iyakar duniya, ya kakkarya baka ya daddatsa mãsu gutsu--gutsu, kuma ya ƙone garkuwoyi."
}
]