[ { "title": "Menene Yahweh yayi wa yaƙe-yaƙe?", "body": "Ya sa yaƙe-yaƙe sun ƙare har zuwa iyakar duniya, ya kakkarya baka ya daddatsa mãsu gutsu--gutsu, kuma ya ƙone garkuwoyi." } ]