ha_psa_tq_l2/31/21.txt

10 lines
357 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne za a albarkaci Yahweh?",
"body": "Yahweh ya nuna wa Dauda amintaccen alkawarinsa mai bada mamaki lokacin da Dauda yake a cikin birnin kwanto."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi wa Dauda ko da yake Dauda yace an datse shi daga fuskar Allah?",
"body": "Yahweh ya ji roƙon Dauda don taimako sa'ad da yayi masa kuka."
}
]