[ { "title": "Don mene ne za a albarkaci Yahweh?", "body": "Yahweh ya nuna wa Dauda amintaccen alkawarinsa mai bada mamaki lokacin da Dauda yake a cikin birnin kwanto." }, { "title": "Mene ne Yahweh yayi wa Dauda ko da yake Dauda yace an datse shi daga fuskar Allah?", "body": "Yahweh ya ji roƙon Dauda don taimako sa'ad da yayi masa kuka." } ]