ha_psa_tq_l2/86/01.txt

10 lines
337 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya saurara kuma ya ji shi?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya saurara kuma yi ji domin Dauda talaka ne kuma tsanantacce."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Allah yayi masa lokacin da ya yarda ya dogara ga Allah?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya kare shi ya kuma ceci shi."
}
]